Mawaƙi Nura M. Inuwa Yayi Abun Burgewa Daga Ibrahim Umar Gololo Mawaƙin Fina-finan Kannywood, Nurah M. Inuwa Ya Ziyarci Makarantar Firamar...
Mawaƙi Nura M. Inuwa Yayi Abun Burgewa
Daga Ibrahim Umar Gololo
Mawaƙin Fina-finan Kannywood, Nurah M. Inuwa Ya Ziyarci Makarantar Firamare Da Ya Kammala Kuma Har Ya Bada Guddumuwar Yin Wasu Aikace-aikace A Makarantar.
Dafatan Saran Mutanen Gari Zasuyi Koyi Ga Nura M Inuwa Wajan Taimako
No comments