Umar MB – Idan babu ke (Official Video) 2022 Mawaki Umar MB ya saki Videon wata sabuwar wakarsa mai taken suna “ Idan babu ke ” Gaskiya...
Umar MB – Idan babu ke (Official Video) 2022
Mawaki Umar MB ya saki Videon wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Idan babu ke” Gaskiya zanso ace kun kalli wannan waka saboda tayi dadi sosai kuma zakuji dadin ganinta. Saboda Umar Mb Mawakine Wadda Dumiyar Kannywood Take Aiki Dashi A Yanzu Kuma Ana Damawa Dashi Sosai Kwai
No comments