Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Sasancin Da Ali Nuhu Yayi Akan Hafsat Idris Yazam...2 Film Din Khamsin Mutuwa Ya Saba Addini Da Aladar Mu

Sasancin Da Ali Nuhu Yayi Akan Hafsat Idris Yazam...2 Film Din Khamsin Mutuwa Ya Saba Addini Da Aladar Mu  tabbas Wannan Abun Gaskiya ne,Dam...


Sasancin Da Ali Nuhu Yayi Akan Hafsat Idris Yazam...2 Film Din Khamsin Mutuwa Ya Saba Addini Da Aladar Mu


 tabbas Wannan Abun Gaskiya ne,Dama Da kwanakin Baya Mun Kawo Muku Shariar Jaruma Hafsat Idris Inda Muka Kawo Muku Cewa Wani Kampany Mai Suna Uk Entertainment Sunkai Jarumar Kara Aka Cewa Sun Bata Kudin Wanda Suka Sa Zasuyi Aiki Da Ita Amma Taki Halartar Wajan Har Suka Gama Aikin Film Din,Sai Daga Baya Mukaga Sun Sun Maka Ta A Kotu Wadda Suke Neman Ta Biya Su Inda Suka Mata Ta A Kotu Akan Suna Bukatar Kudinsu Da Lokacin Su Data Bata Musu,Sai Gashi A Yau Bacin An Samu Zama a Kotu Inda Akasamu Jarumi Ali Nuhu  Ya Sulhunta Su Akan Maganar      2 Sai Kuma Maganar Wannan Film Din Da Aketa Cece Kuce Akansa  Wato KHAMSHIN MUTUWA Wannan Film Yaja Magana A Kan Social Media Da Sauran Mutanen Gida Wannan Film An Nuna Wani Kato Ya dauki Wata Yarinya A Kafadarsa Inda Aka Nuna Hannusa Yana Taba Duwawunta Da Kuma Mamanta A Kan Kafadarsa Da Fatan Dai Masu Shirya Fina Finai Zasu Hankalta Su Daina Yin Irin Wannan Film Din Mutane Suna Gani Sai Kuma Yakama Hukuma Ita Ma Ta Dau Mataki Mai Sosai Akan Haka


Follow Us On Jakadiyararewa.com.ng for More New Updates



No comments