Shin Allah Zai Gafarta Wa Mutumin Da Ya Kashe Haneefa Mallan Yayi Muhimmiyar Tambaya Mallan Yayi Bayanin Hukunci Da Ya Kamata Ayiwa Mutumin...
Shin Allah Zai Gafarta Wa Mutumin Da Ya Kashe Haneefa Mallan Yayi Muhimmiyar Tambaya
Mallan Yayi Bayanin Hukunci Da Ya Kamata Ayiwa Mutumin Da Kashe Hanifa Daddai Da Abunda Yayi Wannan Tabbas Hukunci Yayi Kuma Shi Ya Dace Dashi,Kuma Yayi Fashin Baki Akan Irin Wannan Mutane Sa Irin Abun,Yayi Kokarin Bayyanawa Mutane Irin Ayyukan Da Yakamata Su Dunga Yi Wanda Zai Sa Su Guji Aikata Mummunar Abu
No comments