Yanzu Amfara Haskaka Gawurtatten Film Dinnan [LAMBA] A Jahar Kano Daga Kamfanin Mai Shadda Yanzu Ba Da Jinawaba Jakadiyararewa.com.ng Na ...
Yanzu Amfara Haskaka Gawurtatten Film Dinnan [LAMBA] A Jahar Kano Daga Kamfanin Mai Shadda
Yanzu Ba Da Jinawaba Jakadiyararewa.com.ng Na Sanar Muku Da Cewa Amfara Haska Film Din LAMBA A Shoprite Cinema Daga Kamfanin Mai Shadda Sa Datan Fipm Din Lamba Zai Kayatar Daku Matuka Sosai zda Sosai
Fim din LAMBA wani hamshaki ne kuma gawurtacce da dimbin masu kallo suke ta dakon fitowar sa sakamakon shahararrun jaruman da ya tara sannan kuma labarin fim din labari ne mai jan hankali daga kamfanin matashin furodusa Bashir Maishadda.
An fara haska wannan fim din LAMBA a Shoprites dake birnin kano inda dubun dubatar mutane suka yi tururuwar da rige-rigen shiga domin su bawa idon su abinci.
Duk lokacin da aka ce Bashir Maishadda yayi sabon fim anan ne zaka ga mutane suna ta dakon fitowar sa saboda sun san cewa dole fim din ya sami aiki mai inganci.
Fim din LAMBA ya tattara manya da matasan jarumai kamar su Umar M. Shariff, Adam A. Zango, Ado Gwanja, Maryam Yahya, Minal Ahmad (izzar so), Aisha Najamu (izzar so), Momin Gombe, da sauran su.
Maza ku garzaya domin kashe kwarkwatar idanuwan ku ta hanyar ganin yadda
LAMBA THE MOVIE
No comments