Yanzu Yanzu Sadiya Na Neman Taimakon Mutan Gari Sadiya Haruna Na Menan Taimako Inda Take Kuka Da Ida Nunta Amma fa Da Alama Tana Cikin Cust...
Yanzu Yanzu Sadiya Na Neman Taimakon Mutan Gari
Sadiya Haruna Na Menan Taimako Inda Take Kuka Da Ida Nunta Amma fa Da Alama Tana Cikin Custody Tana Kuka Tana Neman Taimakon Jamaa A Taimaka Mata Amma Fa Bamu San Yadda Batun Yake Na Domin Mun Sani Cewa Kamar Bata Shiri Da YAN KANNYWOOD BALLE SU SAKA BAKI AKAN CASE DIN TA Kuma Munga Cewa A Kwanakin Baya Tace Ta Fita Daga Kannywood Amma Bari Da Muga Yadda Abu Nata Zai Kasance Kubiyo Mu Don Jin Yadda Zata Kasance
No comments