Ado Gwanja ya saki matar sa MAIMUNA kishin kishin ado gwanja ance wai ya saki matarsa yanzu yanzu nan dumin kowa a kwanakin baya munga mai...
Ado Gwanja ya saki matar sa MAIMUNA
kishin kishin ado gwanja ance wai ya saki matarsa yanzu yanzu nan dumin kowa a kwanakin baya munga maihaifiyai matar ado gwanja wato maimuna ta wallafa a shafin ta cewa mahaifiyarta ta rasu kowaya yayi mata jaje da gaisu amma bamuga mawakin ado gwanja ya wallafa wannan batun ba bayan haka kuma munga duk ranar birthday dinta yana wallafawa a shafinsa amm wannan karon bai wallafa komai na birthday game da maimunan ba amma ku biyo mu zamu kawo muku cikkaken batun abunda ya faru
No comments