Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Bestie Babban Masifa Ce Ga Yarinya Da Kuma Angonta

 "Ni Ce Nasan Sirrin Bestie Fiye Da Kowacce Mace". Cewar Rasheedah Bintul Islam Daga Zaharaddeen Gandu Marubuciya Rasheedah Bintul...

 "Ni Ce Nasan Sirrin Bestie Fiye Da Kowacce Mace". Cewar Rasheedah Bintul Islam

Daga Zaharaddeen Gandu

Marubuciya Rasheedah Bintul Islam ta bayyana yadda tasan sirrin bestie, kamar yadda ta wallafa a shafinta na fezbuk, inda ta bayyana cewa:

"Shi fa bestie babban masifa ce ga yarinya da kuma iyayenta har mijinta, mutum na da budurwarshi ka kai ko hannu ba ka taba riƙe mata ba amma bestie shi..... Al'amarin bestie Babu kyau, sa'annan bestie yana iya yiwuwa har yarinya tayi aure duk wani sirrin gidan aurenta yana a hannun bestie, ko kyauta kayi mata sai ta raba da bestie, yarinyar kirki ba ta yin bestie, da yawa fa da za'a yi DNA da bestie ya shiga uku, wannan bestie da aka maida wasa ba abun wasa ba ne, wai yarinya tana da bestie babu aikinsa sai koya mata ayyukan lalata".

"Amma yanzu an maida abun wasa bestie zai rungumi bestie normal ce wurinta, bestie zai riƙe hannun bestie, bestie ya fi ka sanin sirrin budurwarka ko matar ka, dss". Inji Rasheedah Bintul Islam

Saide duk da haka, munyi  nasarar kiran Malam Nura 'Yar adua Assalafiy, a wayar salula, wanda malamin Addinin Musulinci ne, inda wakilinmu Zaharaddeen Gandu ya ce shin malam ya dace mace ta yi bestie? Malamin ya bayyana mana cewa:

"Gaskiyar magama bai halarta ba mace tai aboki, ko bestie, ko wani boyfriend ko da batai aure ba, barema mai aure  wadda zatai bestie ko wani babban abokinta alhalin tana da aure, wanda tayi aure amma bata iya rabuwa da shi, wanda zasu rinÆ™a chat da waya da shi, har ma ya rinÆ™a rakata anguwa, to wannan ba karantawar Manzon Allah SAW ce ba, Musulinci bai bada umarnin haka ba. Bestie ko wani aboki bai daga cikin muharramai".

"A cikin Suratul Nurr an bayyana cewa, "kada mata su bayyana ƙawarsu sai ga mazajensu, ko mahaifansu", duk a cikin mutane 13 da Allah SWT ya faɗa bai faɗi aboki ba, saboda aboki bai cikin muharramai, duk wanda ba muharramin mace na jini ba, ko na sha-ga-mama, to sunansa Ajanabiyyi, wato manisancin mace".

Bestie,Besty

"Manzon Allah SAW yace, "kada wani mutum ya kaÉ—aita

No comments