Muna Godiya sosai da wannan kyauta da Mai Girma AA ZAURA ya ba Babanmu a Kannywood baki 'Daya Sir DAN AZIMI BABA Chediyar 'Yan Gura...
Muna Godiya sosai da wannan kyauta da Mai Girma AA ZAURA ya ba Babanmu a Kannywood baki 'Daya Sir DAN AZIMI BABA Chediyar 'Yan Gurasa.
Cikin mako guda siyasar AA zaura ta mamaye jihar kano birni da kauye AA ZAURA kawai Ake magana.. zauran Alkhairi ALLAH ya Ida nufi 2023 Kai muke fata A jihar kano insha ALLAH
@alhayat_international
@aazaura.he
@ismailkhaliljaen
@official_tyshaban
@aa_zaura_movement_2023
@aa_zaura_online
@aazaura_foundation
@aa_zaura_youth_forum
@aa_zaura_entreprenurship_schem
No comments