KANNYWOOD Akwai Biki: Aisha Tsamiya Zata Auri Babban Producer Abubakar Bashir Mai Shadda KANNYWOOD ZA'A SHA BIKI? Mun samu jitajitar ce...
KANNYWOOD Akwai Biki: Aisha Tsamiya Zata Auri Babban Producer Abubakar Bashir Mai Shadda
KANNYWOOD ZA'A SHA BIKI?
Mun samu jitajitar cewa a ranar Juma'ar nan mai zuwa jaruma AISHA TSAMIYA zata amarce... Kuma angon nata babban mutum ne.
Haka zalika Babban Producer ABUBAKAR BASHIR MAISHADA shima munji zai angonce a watan Maris mai kamawa.
Allah ya tabbatar da alheri https://t.co/PM5i6YPU0S
No comments