Mahaifin Tsohan Kwamishinan Ƴan Sanda, Muhammad Wakili Ya Rasu Allah Ya Yi Wa Alhaji Buba Turaki Rasuwa, Mahaifin Tsohan Kwamishinan Ƴan Sa...
Mahaifin Tsohan Kwamishinan Ƴan Sanda, Muhammad Wakili Ya Rasu
Allah Ya Yi Wa Alhaji Buba Turaki Rasuwa, Mahaifin Tsohan Kwamishinan Ƴan Sanda Na Jihar Katsina Da Kano Kuma Mai Baiwa Gwamnan Jihar Gombe Shawara Kan Lamurran Tsaro Muhammad Wakili, Wanda Aka Fi Sani Da Singham.
Za'a Yi Jana'izarsa Da Misalin Karfe 2:00 Na Rana A Fadar Mai Martaba Sarkin Gombe A Yau Lahadi.
Allah Ya Jikansa Da Rahama!
No comments