" Mun so wata kasa ta tanka mana a yakin da mu ke yi da kasar Ukraine amman har yanzu ba mu samu ba". "Duk yakin da mu ke yi...
"Mun so wata kasa ta tanka mana a yakin da mu ke yi da kasar Ukraine amman har yanzu ba mu samu ba".
"Duk yakin da mu ke yi da kasar Ukraine har yanzu ba mu fara yin amfani da Makaman Nukiliya ba".
"Duk makaman da mu ka yi amfani da su makamai ne wadanda ba su wuce na farautar tsuntsaye ba".Inji shugaban kasar Rasha Vladimir Putin
No comments