Na yi Alkawarin Sai Na Yaudari Maza 100 Kafin Na Yi Aure,, Inji Amina Yusuf Abuja Wannan Maganar Yarinya Matashiya Wadda Tayi Tayi Wannan ...
Na yi Alkawarin Sai Na Yaudari Maza 100 Kafin Na Yi Aure,, Inji Amina Yusuf Abuja
Wannan Maganar Yarinya Matashiya Wadda Tayi Tayi Wannan Alkawarin Ya Ja Hankalin Jamaa Da Mutane,Domin Kuwa Da Fadar Wannan Kalma Tata Jamaa Suna Ta Mamaki Cewa Anya Kuwa Wannan Kalmar Da Take Fada
Saboda Da Yaudarar Maza 100 Ba Karamin Abu Bane Ba Domin Kuwa Dole Sai An Samu Wanda Bazasu Yaudaru ba Kuma A Neman Gira Sai A Zo A Rasa Ido Amma Zamu Cigaba Da Biybiyar Wannan Yarinya Wato Amina Yusuf Domin Jin Yadda Ta Kaya
Amina Yusuf
No comments