Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Sabuwar Wakar Kahutu Rarara Banza Bakwai 2022

  Sabuwar Wakar Kahutu Rarara Banza Bakwai 2022  Sabuwar Wakar Dauda Kahutu Rara Bamza 7 wannan waka ta banza 7 dauda kahutu rarara ya rerat...

 

Sabuwar Wakar Kahutu Rarara Banza Bakwai 2022 

Sabuwar Wakar Dauda Kahutu Rara Bamza 7

wannan waka ta banza 7 dauda kahutu rarara ya reratane akan nasarar da ganduje ya samu a kotu sakamakon nasara da suka samu a kuto da bangaren shekarau

dalili kuwa shine

Ganduje Ya Doke Shekarau A Kotun Daukaka Kara

Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Abuja ta shure hukuncin da Babbar Kotu a Abuja ta yanke, inda ta tabbatar da zaɓen shugabannin jami'ya na jiha ga ɓangaren Sanata Ibrahim Shekarau a Jihar Kano.

Bayan da ta tabbatar da dukka ƙararraki ukun da ɓangaren Gwamnan Jihar Kano,. Abdullahi Umar Ganduje ya shigar, Kotun Ɗaukaka Ƙarar ta ce babbar kotun da ta yanke hukuncin baya ba ta da hurumin yin hakan.

Kotun ta ƙara da cewa shari'ar ba a kan lamarin da ya faru kafin zaɓe ba ne, kawai dai rikici ne na cikin jam'iyya.


 Banza Bakwai 2022 

                            

  You Can Also Read About Dauda Kahitu Rarara

 You Can Also Read Isah Gombe The Poet of the Famous Political Singer DAUDA KAHUTU RARARA Associates With His Beautiful Wife.

 You Can Also Read Only The Poor Will Flee, Not Government thieves! Buhari Dauda Kahutu Rarara

No comments