Sharhi Kan Mawakan Kannywood 10 Da Su Ka Fi Iya Waka A 2022 A Zaben Da Akayi A Netflix 9ja Waka Tana Daya Daga Abunda A Ki Da Ita Ko Kuma...
Sharhi Kan Mawakan Kannywood 10 Da Su Ka Fi Iya Waka A 2022 A Zaben Da Akayi A Netflix 9ja
Waka Tana Daya Daga Abunda A Ki Da Ita Ko Kuma Wani Jigo A Masanaantar Kannywood Domin Kuwa Waka Kamar Ta Zama Maggi Ko Gishi A Cikin Masanaantar Domin za Yanzu Anayin Film Dinne Tare Da Waka A Ciki Saboda Mafiya Yawanci Ma Wakar Ce Take Sai Da Film Din Domin Haka A Ka Samu Yawaitar Mawakan A Masanaantar Kannywood Din Kamarsu
1.Nura M Inuwa
2.Naziru Sarkin Waka
3.Umar M Shariff
4.Hamisu Breaker
5.Ado Gwanja
6.Ali Jita
7.Adam A Zango