Wani Matashi Ya Kwallafa Rai A Kan Son Aisha Tsamiya Rariya Hausa Da Fatan Kuna Lafiya Allah Yasa Haka Amen Da Farko De Sunana Kabiru Wal...
Wani Matashi Ya Kwallafa Rai A Kan Son Aisha Tsamiya
Rariya Hausa Da Fatan Kuna Lafiya Allah Yasa Haka Amen Da Farko De Sunana Kabiru Walwala.
Dan Allah ina son ku isar min da Wannan sakon ko Allah zai sa yaje inda nake mafarkin wata rana na isar dashi da kai na
Tunda nake yan matan film din Hausa ban taba gani ya' macen da nake so kuma nakejin da zata yarda wllh da na aureta na dade ina son na kai Wannan sakon amma wasu dalilai da na barwa raina na hakura amma yau abin yaci tira
Wannan baiwar allah ba wata bace illah aisha aliyu tsamiya
Kuma dan tabbatar da haka ga nmbt da kuma inda nake
Ina kano tarauni lg
Acikin unguwar darmanawa
09078830094
Kabiru walwala fatan alkairi agareku
Masoya 🙏🙏🙏🙏
No comments