Wasan Gidan Murtala Small|Daddy Hikima Abale|Live Perfomance Arewa Theather Gidan Wasam Murtala Small Gida Ne Wanda Ya Zama Na Daya A Fadin ...
Wasan Gidan Murtala Small|Daddy Hikima Abale|Live Perfomance Arewa Theather
Gidan Wasam Murtala Small Gida Ne Wanda Ya Zama Na Daya A Fadin Migeria Inda Ake Gudanar Da Wasan Dabe Wanda Ake Yi Wasa Domin Nishadantarwa a inda Suke Amfani Da Wakoki Kamar Na Uan Wasan Hausa Wato Wakokin Yan Kannywood Domin Nishadantar Da Madu Zuwa Kallo Domin Su Nisha Dantu Inda Kamar Yadda Ko Wzni Gida Yake Sukan Gayyaci Mawaka,Da Jarumai Mata Da Maza Domin Zuwa Su Nishadantar Ga Masoyansu
Da Fatan Zaku Nishadantu Da Wannan Waka Nai Taken (KUGU MA CIWO)
PLAY AND DOWNLOAD
No comments