'YAN HAKIKA: Wallahi Wannan Ba Tarbiyar Shehu Ibrahim Nyass Ba Ne Daga Ismail Muhammad Sufi Mafi yawancin mutane ba su da hankali, suna...
'YAN HAKIKA: Wallahi Wannan Ba Tarbiyar Shehu Ibrahim Nyass Ba Ne
Daga Ismail Muhammad Sufi
Mafi yawancin mutane ba su da hankali, suna alakanta ma Shehi Ibrahim Nyass da irin wannan mummunar akida, alhalin shi Shehu bai aikata wannan aiki ba, kuma wallahi wannan ba soyayya ba ce.
-Rariya
No comments