Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Adam A Zango Aki Nuhu Da Laila Sun Koka Kan Harin Da Aka Kaiwa Jirgin Kasan Kaduna

  Jaruman KannyWood Sun Koka Kan Harin Jirgi Jaruman KannyWood Da Yawa Sun Koka AKan Mummunan Harin Da Akaima Jirgin Kaduna Zuwa Abuja A ...

 

Jaruman KannyWood Sun Koka Kan Harin Jirgi

Jaruman KannyWood Da Yawa Sun Koka AKan Mummunan Harin Da Akaima Jirgin Kaduna Zuwa Abuja A Yau Inda Mutane Suke Dawo Daga Abuja Zuwa Kaduna, Lamarin Dai Ya Faru Ne Jiya Litinin. Inda Mutane Suka Mutu Wasu Kuma Da Dama Su Jikkata Yayin Da barayin Wato Bandit za Turance  Sukayi Garkuwa Da Wasu Daga Cikin Fasinjojin Jirgin.

Lamarin Ya Daga Wa Mutane Hankali Sosai Da Sosai  Domin Abun Yayi Muni,Matuka Gwamnan Jihar Kaduna  Wato Nasiru El Rufai Da Shugaban Kasar Nigeria. Muhammadu Buhari Sun Koka Da Afkuwan Lamarin, Suma Jaruman KannyWood Ba.a Barsu A Baya Ba, Sunyi Allah Wadai Da Faruwar Lamarin. Sannan Kuma Sun Jajantama Iyalan Wanda Abun Ya Shafa. X

Bayan Faruwar Hakan Ne Sai Mukaga Jaruman Kannywood Dama Masu Wanda Taurai Ne A Nigeria Sun Fito Sun Nuna Alhinin Abunda Ya Faru A Kasar Inda Wadu Aka Nunu Su Suna Kuka Ga Abunda Ya WaKana Wasu Kuma Suna Fadar Magagganu Ga Shuwagabanni Da Kuma Gwamnatin Donin Kuwa Munga Jarumai Kamar Su ADAM A ZANGO Inda Ya Nuna Rashin Jin Dafinsa Da Fatiwar Lamari Inda Mukaga Baya Garin Kano Ko Kaduna Yana Kasar Dubai Inda Sukayi Wata Tafiya Tare Da Wasu Jaruman Kannywood Din Kamar Su ALI JITA,UMAR M SHARIFF,EL MUAZ BASHIR MAI SHADDA DA KUMA ANARYARSA HASANA MUHAMMAD

Bayan Haka Kuma Mun Hango LAILA Wato Interior Decoration Itama Tayi Allah Wadai Faruwar Wannan Bom Daya Fashe Na Yan Binduga.

Adam A Zango

Duka Sunyi Kira Ga Gwamnati Su Dauki Mataki Akan Faruwar Abun Domin Kuwa Alhakinsu Ne Su kare yan Kasa Saboda Yan Kasar Sukewa Aiki

Inda Sukecewa

Gadai Yadda Suka Dinga Tofa Albarkacin Bakin Bakinsu.


Ads h