Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Ango ya rabu da amarya a daran farko don ta cinye kazar amarci ita kadai a kaduna

  Ango ya rabu da amarya a daran farko don ta cinye kazar amarci ita kadai a kaduna Daga: Muhammad Inuwa Zariya  "Wani ango da aka daur...

 Ango ya rabu da amarya a daran farko don ta cinye kazar amarci ita kadai a kaduna

Daga: Muhammad Inuwa Zariya 

"Wani ango da aka daura auranshi a ranar asabar da ta wuce, ya rabu da amaryan shi saboda ta cinye kazar  amarci ita daya a ranar Daren farko." 

"Ta bangaran ango dai yace! ya rabu da ita ne saboda taki rage Mai Koda  kadan ne, shiyasa yake ganin bata da tausayi, koda kuwa ace zaman su ya cigaba."

"A rahoton an shaidawa #Alfijir #Hausa cewa, Inda ita amaryan tace ai dama aka'ida ita kadai za taci, ango bashi da hurumi a kazan  amarcin inda a nan dai rigima ta kaure har saki ya biyo baya." 



"Wannan lamari ya farune a wani unguwa da ake kira da sabuwan unguwa a karamar hukumar kafancan ta jihar kaduna"

No comments