Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Gwamna El-rua'i ya rushe motel kano, dake garin kaduna Saboda Kiyayyar Sa Da Ganduje

  Gwamna El-rua'i ya rushe motel kano, dake garin kaduna "A zantawa da wani mazaunin wurin, wato inda abun ya faru, ya shaidawa wak...

 Gwamna El-rua'i ya rushe motel kano, dake garin kaduna

"A zantawa da wani mazaunin wurin, wato inda abun ya faru, ya shaidawa wakilin ALFIJIR HAUSA cewa, gwamnar ya ba wasu wa'adin lokaci  musamman inda abin ya Dan shafa na ba'a Dan rasaba."

Bisani motar rushe gini tazo da tsakar rana ta jiya laraba, inda ta dira ta fara rushe wannan wuri ta Motel Kano dake garin Kaduna baki daya." 







"Sai dai kuma, a kuma wata ganawar da wakilinmu yayi da wani, ya cigaba da zanta masa cewa, shi kanshi rushe wannan wurin ta motel Kano, kaduna, ya jawo asaline na rashin jituwar gwamnonin biyu wato el-rufa'i da ganduje."

No comments