Idan ta kama za mu yi amfani da wannan makamin Nukiliya mafi hatsari mai suna "Poseidon"~Putin Sai dai wasu na ganin dakarun kasa...
Idan ta kama za mu yi amfani da wannan makamin Nukiliya mafi hatsari mai suna "Poseidon"~Putin
Sai dai wasu na ganin dakarun kasar Rasha baza su amince da wannan bukata ta Putin ba, saboda hatsarin da ke tattare da harba wannan makami ga duniya.