INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN Dan Fim Balarabe Jaji Ya Yi Rashin 'Ya'yansa Guda Hudu Sakamakon Hadarin Mota Daga Kadu...
INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN
Dan Fim Balarabe Jaji Ya Yi Rashin 'Ya'yansa Guda Hudu Sakamakon Hadarin Mota Daga Kaduna Zuwa Jaji. Ana Ta Jita Jita Cewa Ya Rusune Amma Dai Bamu Samu Cikkaken Bayani Ko Kuma Ganin Gawarsa Wanda Zai Bada Tabbacin Hakan Ba Kuma Har Yanzu Dai Bamuji Wani Jarumi Yayi Magana Akan Hakan Ba Amma Kuci Gaba Da Biy Biyarmu zamu Kawo Muku Yadda Abun Ya Faru Mungode
No comments