Allah Sarki Matar Nan Da Ta Haifi Doki A Garin Zaria Ta Hadu Da Wani Sabon Iftilai An Daina Siyan Abuncin Ta An Wayi Gari A Yau An Dai N...
Allah Sarki Matar Nan Da Ta Haifi Doki A Garin Zaria Ta Hadu Da Wani Sabon Iftilai An Daina Siyan Abuncin Ta
An Wayi Gari A Yau An Dai Na Cikin Abinci Matar Da Akace Ta Haifi Doki A Dalilin Haifar Dokin Da Akace Tayi Hakan Shi Ya Jawo Mata Jamaa Suka Dai Na Siyan Abincin Ta Domin Abunda Ya Faru Da Ita Don Haka Ne Nutane Suke Ya Tofa Albarkacin Bakin Su Inda Suke Cewa
"Wasu mutane sun fara kyamarta. Wasu suna
ganin matsalar zata taba abincin da take siyarwa
ko kuma wanda ya yi mata asirin ya yi akan kayan
abincinta Tabdijam! Jaki fa ta haifa! Ni dai gaskiya tun daga
ranar da ta haifi jaki na ji ba zan samu natsuwa ba, ko da na siya abinci a wurinta. Saboda ina tsoron
abinda zai faru da ni. Kada ya zo abinda take
magana akaz kan abincin
da take siyarwa.
No comments