Shekarun Manyan Jaruman Kannywood 20 Da Baku Sani | Adam A Zango | Ali Nuhu | Maryam Yahaya Hadiza Gabon Da Suransu A Yau Zamu kawo muku jer...
Shekarun Manyan Jaruman Kannywood 20 Da Baku Sani | Adam A Zango | Ali Nuhu | Maryam Yahaya Hadiza Gabon Da Suransu
A Yau Zamu kawo muku jerin jarumai 20 da bakusan shekarunsu ba a tashar mu ta jakadiyararewa inda
Kamar yadda mutane da dama ke ta kokanto akan shekarun manyan jaruman masana’natar kannywood
Saide a yau muci karo da wata bidiyo da aka wallafata tun shekarar 2020 inda akayi bincike kan shekarun manyan jaruman kamar yadda zakuji a cikin bidiyan kasa
Masu sauraranmu a koda yaushe a tashar mu bayan kun kalli wannan bidiyan zamu so karben ra’ayoyinku a sahen mu na tsokaci ko kuma comment yanzu a kasan bidiyon nan sannan idan wannan ne karanka na farko da ka dannan mana alamar kararrawar sanarwa domin samun shirya shiryan mu a koda yaushe.mungode jakadiyar arewa
Read also:Maryam Yahaya Tayi Barin Zance
Read also:Maryam Yahaya Ta Kamu Da Soyyayya
1. Adam A Zango
2.Sadiq Sani Sadiq
3.Maryam Yahaya
4.Halima Atete
5.Ali Nuhu
6.Hadiza Gabon
7.Maryam Ab Yola
No comments