Maw akiyar In Gallo Sa'adiyya Umar, Kabilar Nufawa Daga Minna Jihar Niger,Wadda Sukayi Waka Da Kawu Dan Sarki In Gallo Na Mp3 Downlo...
Mawakiyar In Gallo Sa'adiyya Umar, Kabilar Nufawa Daga Minna Jihar Niger,Wadda Sukayi Waka Da Kawu Dan Sarki In Gallo Na Mp3 Download
Ta Taka Rawar Gani A Shirye Shiryen Masu Dogon Zango Kamar (ADUNIYA) Da (SANDA) Da Sauransu, Ta Kwarai Matuka Wajen Hawa Wakokin Soyayya, Da Ita Mawaki Kawu Dan Sarki Yayi Wakar " Sanadinki" Da Wakar "In gallo" Wadda Take Tashe YanzuTa Mawaki Kawu Dan Sarki Wanda Wakar Tayi Tashe Sosai Da Sosai Wadda A Yanzu Zaa Samu Wakar A Youtube Channel Ta Kawo Dan Sarki Inda A Yanzu Jaka WaKar Tayi Trending Tana So Takai Har One Million Views A Yanzu Sadiya Umar Ta Fito A Cikin Fina Finan Na Kannywood Wanda A Halin Yanzu Tana Fituwa A Cikin Film Din Aduniya Na Tajjani Asase A Yanzu, Sannan Kuma Ta Fito A Wannan Film Din Na Jarumi Daddy Hikima Wanda A Ka Sani Da Abale Wanda A Yanzu Take Shirin Fim Din Sanda
Sadiya Umar Tabbas Ta Shigo Cikin Wannan Masana Anta Da Kafar Dama Duba Da Yadda Take Taka Rawa A Fina Finai Da Wakokin Hausa Na Wannan Zamani A Yanzu Dalilin haka Ne Yasa A Yanzu Sadiya Umar Tanada Ayyuka Da Yawa Yake A Hannunta A Hakin Yanzu
Sadiya Umar Yar Nufawa Ce Wato Banufiya Ce Wato Yar Arewacin Nigeria Yankin Kudu Amma Duk Da Cewar Ita Banufiya Ce Ta Samu Karbuwa Sosai Duk Da Dai Yare Ba Dan Bambanta Da Na Hausa
Daga Karshe Wani Fata Zakuyi Wa Jaruma Sadiya Umar Yar Nufe Da Fatan Wannan Shafi Namu Na www.Jakadiyararewa.com.ng Zaku Cigaba Da Biybiyar Mu A Wannan Blog Namu mun Gode
Wane Fata Zakuyi Mata ?
No comments