Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Alaqa Season 2 Episode 3 Subtitle In English

  Alaqa Season 2 Episode 3 Subtitle In English ALAQA SEASON 2 EPISODE 3 Alaqa fa ya dauki wani sabon salo da babu wani fim mai dogon za...

 Alaqa Season 2 Episode 3 Subtitle In English

Alaqa Season 2
ALAQA SEASON 2 EPISODE 3

Alaqa fa ya dauki wani sabon salo da babu wani fim mai dogon zango da yazo da kalar sa.

Alaqa sabon fim ne daga kamfanin FKD na Ali Nuhu Sarki wanda ya dauki hankalin masu kallo saboda yanayin aikin da ake yi masa.

Babu shakka wannan fim din ya tattara manyan jarumai da na da dana yanzu yayin da kowa yake baje irin kwazon sa da kuma baiwar da Allah yayi masa.

Ali Nuhu shine wanda ya samar da wannan labarin sannan kuma shine mai bada umarni na wannan fim mai daukar hankali.
Ku biyo mu sannu a hankali kuma duk ranar juma'a domin sheke kallon wannan zazzafan fim ALAQA.

Wasu daga cikin jarumar dake cikin fim din Alaqa sun hada da Mommie Gombe, Ramadan Booth, Fati Abubakar, Maryam Yahaya, Shamsuddeen Dan'iya, Baballe Hayatu, Lawan Ahmad Izzar So, Tahir Fagge, Ali Nuhu, Aminu S. Bono, Sadiq Abubakar, Hadiza Muhammad (Hadizan Saima), Tima Makamashi, Adam West da dai sauran su.

Wadannan jarumai dai ko a wacce masanantar fim suka je sun isa gayya domin ko wanne jarumi zaman kansa yake yi saboda kwarewar su ta fuskar fina finai.
YAKUBU ADAM ABUBAKAR (UNCLE YACKS)

                          

 

No comments