Hadiza Gabon Ta Kara Maida Martani Ga Mutanen Da Sukace Tana Riya,Sannan Ana Ta Cece Kuce Da Nafisa Abdullahi A Kan Almajirai Sanin kow...
Hadiza Gabon Ta Kara Maida Martani Ga Mutanen Da Sukace Tana Riya,Sannan Ana Ta Cece Kuce Da Nafisa Abdullahi A Kan Almajirai
Sanin kowa ne Hadiza Gabon na daya daga cikin jarumai a masana'antar Kannywood dake da zuciyar taimako wanda ba sau daya ba ba sau-biyu ba jarumar tasha taimskasea bayinosllah da ke cikin damuwa ta hanyar biya musu bukatar su ba tare da hata lakaci ha cikin irin taimakon da Hadiza Gabon tayi da'ya findsukar hankali shine na wani dattijo mai suna Abba Babuga da ruwa ya cinye gidan sa yana zaune a cikin ruwa ba shýda inda aslai ba kuma kudin ginawa inds Hadiza gabon din ta dauki
nauyin gina masa gidan Haka zalika akwai wani Dattijo da aka taba yada videon sa yana bayyana soyayyar sa gaHadiza Gabon din wanda maimakon hadizan ta nuna bacin rai sai ta fahinci yana bukatar taimako dan haka ta aika masa da naira 200k gami da bayyana masa shi ai uba yakea gare (inauresf ldaa zo dai zata sanar masa, wanda wannan ya mutukar burge masoyanta
da sauran Al'umma baya ga haka akwai lokacinda Hadizan ta gina masallaci kamsusslaWati@wata unguwa inda shima bayyanar videon ginin masallacin ya hadda sa cece kuce a shafukan sada zumunta Ba anan hadiza Gabon ta tsaya ba takan bi? makarantu ga gidajen marayu tana basu tallafi na kayan sawa kay4gikarnd dal saurna abubuwan bukata kar kashin gidauniyar ta mai suna Hadiza Gabon foundation Kadan kenan daga irin taimakon da Hadiza Gabon keyina wajen masana'antar banda wanda take a cikin masan'antar da zai wahala wani ya shiga damuwa har ta kai ga jarumar bata bada tallafin ta ba Sai dai duk wannan abun da Hadiza Gabon keyi baya hana ta shan zagi daga wasu ma'abota shafukan sada zumunta inda wasu ke ce wa riya take wasuna cewa Ksdiwkatuwan ci ne ba lada da sauran maganganu marasa dadi da jarumar ke shanyewa A karo na farko jarumar ta tankawa masu wayannan maganganu inda ta wallafa wani video na Sheikh Kabiru Gombe inda yake bayanin kan munafukan da kan yi ta magangnun idan mutum yayi aikin Alkhairi su ce riya ce in kuÃúsraatuu vabada kadan suce yayi kadan ba lada bayan kuma su basu bada ko sisi ba ga dai abinda malamin ke cewa
Bayan Hadiza ta wallafa wannan video a kasa ta kara da wallafa XXXXX
Anata Zagin Nafeesa Abdullahi
Game da batun Nafisat Abdullahi da masu zaginta kan maganar da tayi jiya kan Almajirai jarumar ta sake maida martanir hoyangnin abin abun yayi yawa ta zama cikin kanun labaran dadama daga shafukan sada zumunta da kafofin yada labarai Game da wannan makala dai mati akasari Ar'umma sun fi bawa Nafisat Abdullahi goyon baya domin kamar yadda na fada ne a videon da ya gabata wannan lamari na turo yara almajira ta yana matukar ciwa mutangkuwe akar ya kuma an dade na maganganu da fafutukar ganin an shawo kan wannan matsala
No comments