Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Yadda jarumi Abbale ya mallaki mota me tsadar gaske

  Daddy Hikima (Abale) Ya Samu Sabuwar Mota A Kannywood Mai Tsadar Gaske  Fitaccen jarumin fina-finan Kannywood Daddy Hikima (Abale) ya ka...

 

Daddy Hikima (Abale) Ya Samu Sabuwar Mota A Kannywood Mai Tsadar Gaske

 Fitaccen jarumin fina-finan Kannywood Daddy Hikima (Abale) ya kaddamar da wata sabuwar mota da ba a taba ganin irinta ba a Kannywood.

 Assalamu walaikum warahtullahi barka da zuwa Jakadiyararewa.com.ng tashar ce dake kawo muku Kannywood da sauran labaran nishadantarwa.

 Fitaccen jarumin fina-finan Kannywood, Daddy Hikima wanda aka fi sani da "ABALE" ya kaddamar da wata sabuwar mota, wacce masana'antar ke ganin babu kamarta.

 Daddy Hikima tauraruwa ce da tauraruwar ta ke haskawa a masana'antar domin yanzu ba za ka iya kirga Jarumai Goma da tauraruwarsu ke haskawa ba tare da ambaton sunansa ba.

 Ko a baya-bayan nan mun bayyana muku cewa Jarumin na daya daga cikin jaruman Kannywood da suka fi samun kudi a masana’antar Kannywood daga 2021 zuwa 2022.

 Ga hotunan motar kamar yadda tsohuwar Lucky Rashidat ta wallafa a shafinta na Instagram.


No comments