Farida Jalal Tabar Film A Yanzu Ta Koma Wakokin Yabon Zalla Na Kwashe Sama Da Shekara Ashirin A Masana'antar Finafinai Hausa, Yanzu ...
Farida Jalal Tabar Film A Yanzu Ta Koma Wakokin Yabon Zalla
Na Kwashe Sama Da Shekara Ashirin A Masana'antar Finafinai Hausa, Yanzu Kuma Na Koma Yabon Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad SAW. Ana Gayyata Ta Majalisi Da Bukukuwa Daurin Aure Da Suna, Cewar Tsohuwar Jaruma, Farida Jalal
inda Da Turanci Kuma Za A Iya Cewa
Former KannyWood Actress Farida Jalal Explains Her Return To The Songs Of Praise To The Prophet (S.A.W)
The actress has since remarried, but only after her marriage did she return to the industry. Although It Is Not Their Time, The Hero Is Now Singing Praises To The Prophet (S.A.W)
The actress described what her life was like when she was in the industry. Interview with BBC Hausa - Interview with BBC Hausa.
DAGA Jamilu Dabawa
No comments