Nafisa Tayi Aure Yarinyar Da Ke Zagin Sheikh Aminu Daurawa Da Malami Assalamu walaikum warahtullahi barka da zuwa Jakadiyararewa.com....
Nafisa Tayi Aure Yarinyar Da Ke Zagin Sheikh Aminu Daurawa Da Malami
Assalamu walaikum warahtullahi barka da zuwa Jakadiyararewa.com.ng tashar ce dake kawo muku labaran Kannywood da sauran labaran nishadantarwa. Labaran Duniya Ilimantarwa Da Waazantarwa
Karamar Jarumar Kannywood Nafisa Ishaq ta shiga Daga Ciki
Mun ji ta bakin jarumar amma ba mu ji ta bakinta ba sai dai in wata majiya mai tushe ta tabbatar da auren ta.
A ranar Asabar da ta gabata ne aka daura auren. Majiyar ta tabbatar da cewa jarumar ta yi aure ne saboda a yanzu ta saka wani hoton bidiyo nata a TikTok da Instagram tana cewa "Alhamdulillah".
Haka kuma, duk bidiyon da ta goge a baya, ba a shafinta suke ba sai dai na aure da na miji.
Zaku iya kallon Bidiyon ta hanyar latsa wannan hoton na kasa 👇
