Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Sarkin waka ya sake tabo yan Film ya chachaki nafisatAbdullahi Safarau kwana 90 Tadaina film ta dawo waka

  Sarkin waka ya sake tabo yan Film ya chachaki nafisatAbdullahi Safarau kwana 90 Tadaina film ta dawo waka A karo ba biyu sarkin waka y...

 

Sarkin waka ya sake tabo yan Film ya chachaki
nafisatAbdullahi Safarau kwana 90 Tadaina film ta dawo waka

A karo ba biyu sarkin waka ya sake tsokano yan film bayannda yayi martani ga Nafisat Abdullahi kan batun da tayi a kan almajirai idan baku manta ba a satinnan maganar Nafisat Abdullahi da tayi koraf game da yadda iyaye ke haifar yaya su turo su bara ba tare da sun basu kataws ha ima tace sai Atlah ya tambaye su wannan magana ta haddasa cece kuce inda aka dinga maganganu marasa dadi ga jarumar har wasu ma na aibata ta da zaman kanta ba tare da da aure ba da sauran maganganu marasa dadi inda jarumat tayi musu raddi da cewa idan yau tace bazata yi aure ba ba abin da suka isa suyi akai wanda hakan ne zai nuna ra'ayin su kan auren ta bashi da wani amfani inda tace butsge ta irnd@ maganatda tayi take da alaka da auren ta ko rashin aüren ta ba Sai dai bayan kura ta dan lafa Sarkin waka yayi wani rubutu a shafin sa cikin shagube dukds dai bai

kama suna ba ama mafi akasari mabiyan sa da masu tsokaci slun facsafa céwa da Nafisat Abdullahi yake inda va rubuta cewaai

Ba almajirai ne yayan da byayensu suka haifa suka kasa kula dasuba. Idan kana nemanyayan da iyayensu suka haifa suka kuma kasa kula dasu, to ka taho masana'antar film!

sarkin_wakar_san_kano Wannan shine gaskiya

malanmai Ko tayi dadi ko kar tayi dadi. Kowa ya dauko sharrinsa sai kan almajirai da iyayensu?? To mu munsan abunda kuke kira da almajirci duk da ba sunansa kenanba musan niyyar da ke sa iyaye su kai yayansu mun kuma ga amfaninsa, wato kunfiso a bar yara a daji babu manufa aiyita basu bindigu suna kashe mune wannan shine burinku?? wannan shine kawai.

Ayi hakuri damu!

AnyI ta maganagnu a satin  WaKa ina3 matus akasari ke goyon bayan sa kadan ke sukarra'ayin sa inda suke kara tabbatar da maganar Nafisat Abdullahi na kan dáidai ga kada@daga cikin masu tsokaci kan wannan rubutu Ro 2P Sai dai a yayin da ake jira jarumar ta tanka masa sai wannan shahararren marubucin wato 

brahim birniwa yayi wani tubútu a Sfiaa sa daake gani yana da alaka da wannan batu inda ya rubuta 

Labarin Safarau

Anan kuma jaruma Safiya Yusuf da aka finsaninda tsohuwar Safara'u a eikin shirin kwana clhasaia ce ta bayyana daina yin film inda ta tsundaka harkar wakar gambara Wite waks ds suka saki suna tsaka da daukar ta a dakin hotel Tun da fari dai jarumar ta rasa kimar ta a wajen yan kallo domin kwa da fari ta taso da farin jini matuka sai dai bayyanar wani faifan video ya ja mata maganganu da terere wanda har wasu ke zargin shine dalilin cire jarumar daga shirin duk da jarumar taso maida komai ba komai ba abin da ya faru y riga ya faru ta cigaba da sana'ar ta sai dai yanayin da masana'antar ke ciki na karancin aiki yasa ba'a fiya ganin ta a fina fi#i ba safgi aka yi kwatsan yanzu ta tsunduma harkar wakar gambara wato hiphip Sai dai fa yayi da wasu ke sambarka wasu kuwa na mata jajen cewa an fado daga sama an fada rijiva har gwara film din ma da har kar wakar gambara da ta tsira jama'a dai na bayyana ra'ayin su kan wanman sabon shafi da jár@mai th bede a rayuvar ta menene ra'avin ku? R Sai dai videon inda aka ga ana daukar wakar da ya nuna dakin hotel ne aka baje kayan aiki ana daukar wakar domin kuya har da gado a kan dressing mirrow ma ake aikiyafi daukar ankakíaka kuma dinga magana akai

                        

 

No comments