Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Subhanallahi Sannu! Kwamaret Ya Kasa Kai Wa Budurwar Sa Ramadan Basket, Ita Ko Budurwar Kwamaret Ta Yiwa Kwamaret Kayan Sallah Kala 2

Subhanallahi Sannu! Kwamaret Ya Kasa Kai Wa Budurwar Sa Ramadan Basket, Ita Ko Budurwar Kwamaret Ta Yiwa Kwamaret Kayan Sallah Kala 2  S...


Subhanallahi Sannu! Kwamaret Ya Kasa Kai Wa Budurwar Sa Ramadan Basket, Ita Ko Budurwar Kwamaret Ta Yiwa Kwamaret Kayan Sallah Kala 2

 Subhanallahi Sannu!  Kwamared Bazai Iya Bawa Budurwarsa Kwandon Ramadan Ba, Amm Kuma Yarinyar Kwamared Ta Bawa Mai Kwamared Kala 2.

  A cikin wannan wata na azumin Ramadan, samari na bana sun kaurace wa Yan Matansu Da Yawa  daga cikin 'yan matan saboda yadda ake yin kwandon Ramadan a gargajiyance, ko menene dalili.

  Wakilinmu ya zanta da wani Kwamared inda ya ce;

  "Garin zafi ne, Wato Kunga Dai Gari Yayi Zafi Gashi Kuma Shi yaro ne, to azumin rana babu wuta, ban sani ba, yaushe za ka baiwa yarinya kwandon Ramadan?

  Ita ko jarumta ta yi Jarumta har ta aika wa saurayin nata takarda, ya je shagon Dan ladi tela ya auna Shi , ta ba shi kala 2 ya dinka masa.

Kwamaret

  A zantawarsa da wakilinmu, ta shaida mana cewa tana son saurayinta kuma ba ta son kudinsa, domin ta san ya dade yana soyayya.

  Bayan Hakan Sai Gogon Naka Yaje Tuni An riga an auna shi ko ita har sai ranar da zai dawo ya dauko dinki 2.

No comments