Waka Yanzu Na Fara inji Safara'u Kwana Chasa'in inda Tasha Msrtani Agun Mabiyan Shafinta 2.Saratu Daso Ta Fito Takara A yayin ...
Waka Yanzu Na Fara inji Safara'u Kwana Chasa'in inda Tasha Msrtani Agun Mabiyan Shafinta 2.Saratu Daso Ta Fito Takara
A yayin da jarumai a masanatar Kannywood ke ta in bakayi bani guri wajen tururuwar tsayawa takarar
siyasa a zabe mai gabatowa jaruma kuka uwa a o9 masana'antar Kannywood Saratu Gidado Daso ta EOTL bayyanal aniyanta ná tsayaw#tákarar Sanata a
C ENATOzaben me zuwa
Jarumar ta wallafa hoton fatar ta dauke da mukamin da take nema da kudirin ta da.ta bayyana da dan Ceto AIUümä daga haiin ia'ulTinda akasa ta kara da rubuta
SPD Liked by m_adam_official and 4,797 others
saratudaso #politics Good Morning fellow Nigerians
and Happy Weekend
T wish to express my mind,and to announce to you
that will be contestig for a SENETOR SHIP in my
StateKANOo.
The party will be announced soon.
Just need your prayers.
Mission:to save the country from it's critical
condition.
Tuni dai abokan sana'ar ta suka fara tayata yada
wannan fasta gami da fatan Alkhairi gaminda fatan Nasara wannan dai shine karo pa farko da jaruman
IOT'sigasā sukalfitoututu neman darewa madafun iko CaEsabanina baya da sukan fito tsilli tsilli
bayaga jaruman Kannywood da muka bayyana a wata wallafa da mukayi satin da ya wuce da muka bayyana Jarumai irin su Nazir dan hajiya Ali Rabi'u
Ali Dady da Lawan Ahmad sun bayyana takarar su sai dai shi lawan ya ajiye bayan su jarumin shiri mai
dogon Zango na Labari na ma Yusuf Saseen da aka fi sanin da Lukman a shirin shima ya bayyana aniyar
sa ta tsaya tàkar dan, majatissar wakilai domin (wakiltar karamar hukumar kano municipal karkashin
(aA ATIO tutar iamliwar PDP
Abin tambaya mé ke sa jarumannan turereniyar tsayawa takara tausayin talaka da hango barakar da suke ganin zasu iya dinkewa ne koko ganin harka ce
ta jama'a su kuma Suna da jama'ar da zasu ci zabe dan haka zasuyi amfani da dama domin ko su suke (ETO ta Hata wasu yan takarar ma su samu nasara ina ga Ca ENTasmka tsava da kansu
Sai dai fa ba anan gizo ke sakar ba domin kuwa su yan film sun dade da sanin cewa sun zama kyandir
suna haska wasu suna kona kansu ma'ana sai su nuna dan takara ya yi nasara su kuma a dinga ganin
oai baza'a zabe su ba saboda ba mutanen kirki bane kamar yaddal akai niusu támbtritun da dadewa ko a jaruman ya takarar zasuyi da wannan kalubale ?
Game da batun Sabuwar mawakiya kuma tsohuwar yar fim Safara'u kwaua chasa'in da ke ta shan raddi ba daga yan uwan ta yan filmba ba daga mutanen
(gariba jarumar tayi martani a uandalin ta na twitter EOB inda ta Wallafa cewa waka yanzu na fara
Sai dai wannan rubutu ya kara hasalo masu zaginnata inda aka shiga bata gmsoshi marasa dadi Wanda ya 1 jai hankali shie ma wani mai suna
Attaker inda bata amsa da cewa
Daga shafin Facebook ma andade ana ta rubuce rubuce kan lamarin Safar'u tun bayannda ta saki wakar ta ta farko da kuma bazarbazartun da ta 0 dinga yi a wasan sallah a cikin maza ga wasu daga
rasayoyin matabota daidalin acebook kan batun Safara'un

