Ana son tada yaki! an kashe wani an kona A lagos An zargi hausawa/Dr Ahmad Gumi ya soki kisan Debora Abun da ya faru dai ya faru muna ...
Ana son tada yaki! an kashe wani an kona A lagos An zargi hausawa/Dr Ahmad Gumi ya soki kisan Debora
Abun da ya faru dai ya faru muna godiya ga Allah suhanahu wata'ala da ya bayyanawa duniya matsayin Annabin saa idon duniya ba tare da bata lokaci ba domin koyanzu kafirj yasan taba annabi ba abune mai sauki ba ko a jiya na gi video da dama da kiristocin ke yiwa yan'uwan su'Nasiha akan kar su kuskura su zo karasar hausawa su aibata musu Addini musamman Allah Annabi da Alqur'ani
Baya ga haka naga da dama kirista da ke nuna rashin goyon bayan sa ga abin da matashiyar tayi wacce ta zama misali ga yan baya Kana taba
Annabi yasa an ga tashin hankalin da saids aka zubar da jini aka yi asarar dukiya aka kuma saka dokar ta baci in banda muhammadurrasulillahi ba wanda zah taba haka ta faru koda yake tada itina bashi da dadi amma ta wani gefen gwara da aka yi tarzomar jiya domin ita ta tabbatar wa da duniya da shuwagabanain mu ba fa 2tsoro ne yasa ake taba mu mupa shiru ba zaman
Lafiya da Addinin mu ya koya mana ne yasa muke hakura a kashe mana mutane a barnata, dukiya shuwagabanni suyi shiru muma muyi Anmma akan taba AnnabiAddini bai kova mana hakuri ba
Alhamdulillah muna godiya ga maluman mu basu boye ilimi ba kaso mafinrinjaye ha malaman mu sun yi fatawar halaccin daukar doka a hannu idan aka taba annabi musamman a wannan kasar da dokar bata Aiki sai idan kirista aka kashe
Wani makirei kuma da akw son a shiryawa hausawa yan kudu su samu hanyar huce haushin su na kisan Deborah shine a jiya wasu matasa suka yi fada akan Naira dari a Lagos yakai ga kisan daya har aka Kona shi da taya apmma dake munafukan kafa fan sada zumunta na kudun suna son wanke nasu sai suka ce hausawa ne suka dake shi suka kona shi
labarin da suke ta yadawa kenan wanda Sahara
reporterS ne suka kawo Sanin kowa nca tarihi ba'a taba samun labarin bahaushe a kudu kudun ma lagos ya kashe wai har ya sa masa taya ya kona shi ba ana kalo kuma lagos dinma wa toll gate na lekki inda zunzurutun yarbawa kuma kirista ne a gurin anima ace wai hausawa sun yi wannan aiki kai daga ji kasan akwai labarin da aka maguda dan kawai a kara shafawa hausawa bakin fenti wannan Al'ada ce ta shekara da shekaru kisa da kuma konawa da taya ga yan kudu musamman a lagos wanda zamu iya cewa a Nigeria'su suka fara wannan taasa ta kashe barawo komaà kankantar abin da ya sata a saka masa taya a kona shi wanda kowa vasan wannan ba sabon abu bané a jahar inda zaku san wannan lamarin shiryayye ne anyi shi ne kawai dan a tunzura yan Nigeria kasar ta rike na bincika manyan Jaridun kasar man ba kafar yada labarai babba ko gidan jaridar da sa kawo wannan labarin sai Sahara Reporter makiya Annabi makiya Nigeria su kadaà suka kawo labarin da cewa hausawa yan achaba sun kashe mutumi a lekki sun kona saboda sabani akan Naira dari shio wannan ABvkama da Hankali?
