Govonor Nasir El Rufai Ya Gwangwaje Yar Wasan Hausa Film ( Zee Zango) Da Sabuwar Mota Ita ko Zee Zango tata kyautar ta fito ne daga...
Govonor Nasir El Rufai Ya Gwangwaje Yar Wasan Hausa Film (Zee Zango) Da Sabuwar Mota
Ita ko Zee Zango tata kyautar ta fito ne daga gwaman jahar kadunan Nasir El rufa'i inda ya gwangaje ta da kyautar mota kirar toyota corolla daga Nasir El rufa'i
Nasir El rufa'i yabada Sabuwa motar ne inda abokai da yan uwa aka cika da murna da taya ta farinciki
Zee Zango Ta Samu Mota
Batun Yau Bane Ake Banda Kyauta Ta Mota Ga yan Matan Musamman Ma Wajan Yan Siyasa Domingo Da Yawan Moticin da Matan ke Hawa Yan Siyasa Ne Duke Siya Musu Wasu Kuma Abokan Aiki Wasu Kuma Iyayen Gida
anan dai mu samo labarin cewa Nasir El rufa'i ya sai wa zee zango
Zee Zango
Zee Zango
