Isah Ayagi – “Mai Ruwan Ido” Song Mp3 Full Download Mawaki Mai Tadowa Wato Isa Ayagi Yazo Da Wata Sabuwa Wakar Tashi Tayi Dadi Kuma Ta...
Isah Ayagi – “Mai Ruwan Ido” Song Mp3 Full Download
Mawaki Mai Tadowa Wato Isa Ayagi Yazo Da Wata Sabuwa Wakar Tashi Tayi Dadi Kuma Ta Bada Ma’ana Sosai.Da Sosai Duba Da aa Yanzu A Ka Daina Saka Waka A Film Dalili Na Film Mai Dogon Zango Wato Series Shiyasa Mawakan Suka Fara Saka Wakokinsu A Manhajar Youtube Mai Ruwan Ido song Waka Ce Ta Samu Aiki Sosai Mai Kyau Inda Mawakin Ya Baje Basirar Sa Akan Wakar
Isah ayagi mawaki ne da yayi fice wajen wakokin soyayya da nishadantarwa da wakokin aure wanda a ko ina ba’a barsa a baya ba.
No comments