Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Jami'an Hisbah Sun Yi Gargaɗi Ga Masu Shirin Yin Casu Lokacin Bikin Sallah

  Jami'an Hisbah Sun Yi Gargaɗi Ga Masu Shirin Yin Casu Lokacin Bikin Sallah Hukumar Hisbah a Jigawa ta yi gargaɗi ga masu shirin sh...

 

Jami'an Hisbah Sun Yi Gargaɗi Ga Masu Shirin Yin Casu Lokacin Bikin Sallah

Hukumar Hisbah a Jigawa ta yi gargaɗi ga masu shirin shirya casu a lokacin bikin Sallah.

Hukumar ta ce za ta yi dirar mikiya ga duk wanda ya shirya casu ko alfasha a lokacin bikin Sallha kamar yadda shugabanta Ibrahim Dahiru ya bayyana wa kamfanin dillacin labarai na Najeriya NAN a Dutse.

Bikin Wasan Sallah

“Muna amfani da wannan dama domin yin gargaɗi cewa jami’ansu za su kama duk wanda ya aikata aikata alfasha da sauran munanan dabi’u irin kiɗan DJ da rawa da sayarwa ko amfani da kayan wasan wuta,” in ji shugaban na Hisbah na Jigawa.

No comments