Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Malam Yayi Kaca Kaca Da Yan Tiktok Yayiwa Yan Tik Tok Wankin Babban Bargo

  Malam Yayi Kaca Kaca Da Yan Tiktok Yayiwa Yan Tik Tok Wankin Babban Bargo Gaskiya Abun Da Yara Da Matasa Sukeyi Wallahi Bai Dace Ba Du...

 

Malam Yayi Kaca Kaca Da Yan Tiktok Yayiwa Yan Tik Tok Wankin Babban Bargo

Gaskiya Abun Da Yara Da Matasa Sukeyi Wallahi Bai Dace Ba Duba Da Yadda Abubuwa Ke Kadancewa A Kasar Irin Abunda Matasa Keyi Ya Taazzara Yadda Ake Ganin Suna Nuna Tsiraicinsu A Fili A Bainar Jamaa Wallahi Abun Baiyi Ba Sai Kaga Yara Kanana Suna Iskanci Ta yadda Sike So A Socail Media Abun Wallahi Ba Dadi kaga Kananan Yata Suna Abun Da Suke So kuma An Kyalesu Suna Abunda Suma Ga Dama Amma anSamu Wani Malami Guda Daya Da Ya Gito Social Media Yayi Magana

Cikin Fushi! Malam.Yayi Kaca Kaca Da Yan Tiktok Da Wannan Yan Matan Masu Saduwa Da Kare Ana Biyansu Kudade. Wani Malami Mai Suna Sheikh Adam Abdullahi Yayi Magana Da Kakkausar Murya Kan Mata Da Suke Fitsara A Shafin Tiktok.

In Baku Manta Ba Wannan Malamin Yana Daya Daga Cikin Malaman Da Su Sako Yan Tiktok A Gaba, Ba Don Komai Ba Sai Don  Suga Al’umma Sun Gyara Sun Daina Aikata Ire Iren Fasikancin Da Suke Aikatawa Misanman Ma A Shafin Tiktok.

Ga Abin Da Malam Ke Cewa.

                        

 

No comments