Murja Tik Tok Da Alama Zata Fito Cikin Shirin Film Din Izzar So A Wanna Karon Na Bakori Tv Murja Yar Til Tok Tana Matukar Burge Muta...
Murja Tik Tok Da Alama Zata Fito Cikin Shirin Film Din Izzar So A Wanna Karon Na Bakori Tv
Murja Yar Til Tok Tana Matukar Burge Mutane Kamar Yadda Take Yin Acting A Gida Tana Nuna Kamar Tana Drama Inda Da Yawa Mabiyan Murjan Suke Ganin Cewa Yakamata Mamamlakin Bakori TV wato Lawan Ahmad Yayi Kokakarin Saka Murja Tik Tok A Film Dinsa Wato Izzar So Bari Mu Nuna Muku Irin Acting Din Jarumar
Murja Tik Tok
