Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Safara'u kwana Chasain Tashiga Bakin Duniya

 Safara'u Tashiga Bakin Duniya A jiya mun kawo muku wasan Sallar da Tsohuwar jaruma a Kannywood tayi wato safeeya yusuf taré tkon Allahs...

 Safara'u Tashiga Bakin Duniya

A jiya mun kawo muku wasan Sallar da Tsohuwar jaruma a Kannywood tayi wato safeeya yusuf taré

tkon Allahsu safara'u da mawakin gambarar nan na zariya Mr 442. Sai dai

 ganin videon bai yiwa da dam9 daga masoyan jarumar dadi ba ganin yadda take ta bazarbazartu a tsakivar maza a wakar ta mai suna kwalalen ku

Sanin kowa ne tarihin jarumar a masana'antar ba mai dadi bane wanda wasu Wasu ke ganin shine dalilin barin ta har kar sai dai kalaman da tayi amfani da su da ke nuna ta bar harkar ne dan radin kanta har tàke kiran harkar ta yan wahala ya dauki hankalin mutane ko da yake babu wani jarumi ko jaruma ko dan film da ya kula ta kan wannan batu

Sai dai wasu daga ma'abota Foecbook da tiktok sun yi ta nuna Alhinin sà da maganganu kala kala kantaTao

da rubuce rubuce ga kadan daga ciki Ron Allahsu safara'u


Anan kuma jarumi Malam lbrahim shrukhan ne yayi wasu batutuwa game da yadda nmutane keyiwa yan

film kallo da ido daya kamar yadds ya fada inda yayi kokari a cikin jawabin sa na son ganin ya fahimtar da mutane muhimmancin film da yadda idan aka

basu muhimmanci zasu iya kawo gyara a cikin kon Allahsu safara'u

al'umma kamar yadda ya fada inds ya bayyana ita kanta rayuwar duniyar duka 5m ce domin nada ake kamar video kuma 2a'a haska wa kowa abin da yayj

a lahira kaga kenan rayuwar dukkanta film ce

wannan jawabi nasa ya dauki hankali i da aka dinga tsokaci a shafin n sa tiktok i da wasu ke goyon ikon Allahsu safar bayan sa wasu kuma na ganin rashin azancin inda wani mai nasiha a dandalin pa fiktok mai suna Abu Salmah yayiwa käiaman na sharukhan warwara gami da nuna masa kurakuransa kingumienar



No comments