Sakon Ummi Rahab Ga Mutanen Duniya Masha Allah! Sabon Saqo Da Kuma Fatan Alheri Addu’a Mai Kyau Da Ummi Rahab Tama Mutanen Dasu Roki ...
Sakon Ummi Rahab Ga Mutanen Duniya
Masha Allah! Sabon Saqo Da Kuma Fatan Alheri Addu’a Mai Kyau Da Ummi Rahab Tama Mutanen Dasu Roki Addu’a Wajenta. Inda Jarumar Ke Gudanar Da Ibadan Ummarah Yanzun Haka A Kasar Saudiyya.
Jarumar Dai ummi Rahab Inda Aka Nunata Kan Gado Ba Riga Jikinta Sai Dai Ta Barci, Sai Dai Ana Tunanin Kawayenta Ne Su Saki Wannan Bidiyon, Har Zuwa Yanzun Ummi Rahab Din Batayi Wata Magana Ba Game Da Wannan Bidiyon.
Haryanzu Dai Batace Komai Ba Domin Duba Da Yadda Abubuwan Da Suka Faru Suke Tafiya Amma Kubiyo Mu Zamu Kawo Muku Labaran Dalla Dalla Akan Batutuwan Suke Faruwa
No comments