Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Tirkashi Wata Budurwa Tayi Zinah Da Kare A Gaban Mutane An Biyata Kudi Kalli Bidiyon

Tirkashi Wata Budurwa Tayi Zinah Da Kare A Gaban Mutane An Biyata Kudi Kalli Bidiyon WANI SABON ALAMARI Kakakin yan sanda na jihar Lagos...

Tirkashi Wata Budurwa Tayi Zinah Da Kare A Gaban Mutane An Biyata Kudi Kalli Bidiyon

WANI SABON ALAMARI Kakakin yan sanda na jihar Lagos CSP Olumuyiwa Adejobi ya sa a kamo Wannan mata yar Tiktok, sakamon bidiyo da tayi a Tiktok take bayanin cewa mutane su dena tsangwamarta don an biyata kudi Naira Miliyan daya da dubu dari (N1.1m) bayan tayi jimai da wani murgujejen kare

Wallahi nima na ga bidiyon, inda take wanann jawabi da bakinta, To anjawo hankalin hukumar yan sanda, kuma zuwa yanzu matar tana hannu domin ta fuskanci tuhúma akan wannan dabi'a na yin jimai da kare wanda bai dace da mutum 'dan adam ba, kuma wanda yaci karo da dokokin jihar Lagos Jimai da kare, wani sabon fitina ne ya iso mu daga Kasashen masu jajayen kunne, waiyazubilla, Wasu masu shirin fim ne suka shigo Nigeria tare da karnukansu, suna neman mata da zasuyi kwanciya da kare su yi bidiyo su biyata da kudi mai yawa Bayan wannan, a halin da muke ciki yanzu, zaku ga mace mai zaman kanta ta ajiye murgujejen kare a qidanta tana saduwa dashi

X

Jama'a duk macen da kuka ga ta ajiye katoton kare a gidanta ita kadai to ku aza ayar tambaya akan irin wadannan matan, Irin wannan fitina saurin yaduwa yake, ya kamata masu iko da Nigeria suyi doka bai daya don a yiwa tufkar hanci kafin lokaci ya kure Allah Ya Karemu Daga Masifun Zamani

No comments