Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Dauda Kahutu Rarara Yazama Lailatul kadarin Jaruman Masana'antar Kannywood Acewar Sadiya Haruna

  Dauda Kahutu Rarara Yazama Lailatul kadarin Jaruman Masana'antar Kannywood Acewar Sadiya Haruna Babu shakka zamu iya cewa zanchan ...


 Dauda Kahutu Rarara Yazama Lailatul kadarin Jaruman Masana'antar Kannywood Acewar Sadiya Haruna

Babu shakka zamu iya cewa zanchan Sadiya haruna zai iya tabbata sabida kaf yanzu masana'antar kannywood babu ishi dan ya karbe ragarmar kannywood gabadaya ya zame masu bango majingina ba ga wanchan ba ga wanchan ba saboda mawakin  Dauda Kahutu Rarara bai zabi wani layi daya ba a masana'antar kowa nashine

Sadiya haruna ta bayyanawa irin kirkin Ä‘a rara yake dashi da irin mutuncinsa dan duk mutumindazai ganka cikin kunci ya cire mashi lalle wanna mutumin ba'abin yarwa bane ta cewa mutane lalle  Dauda Kahutu Rarara yazamar wa yan kannywood lailalatül kadari dan da zarar ka ganshi to duk wata matsalar ka inshaAllah zai kawar maka daita

  You Can Also Read About Dauda Kahitu Rarara

 You Can Also Read Isah Gombe The Poet of the Famous Political Singer DAUDA KAHUTU RARARA Associates With His Beautiful Wife.

 You Can Also Read Only The Poor Will Flee, Not Government thieves! Buhari Dauda Kahutu Rarara

Ads h