Hadiza Gabon Tagirgiza Jamaa A Kan Wani Kalami Da Tayi Hadiza Gabon ta wallafa a shafinta cewa ta “gode wa waÉ—anda suka taya ta murna...
Hadiza Gabon Tagirgiza Jamaa A Kan Wani Kalami Da Tayi
Hadiza Gabon ta wallafa a shafinta cewa ta “gode wa waÉ—anda suka taya ta murnar zagayowar ranar haihuwata jiya Laraba”.
Hadiza Gabon jaruma ce a masanaantar kannywood inda take shirin finan finan hausa hadiza gabon tayi birth day a yau tana nuna farin cikin ta akan bikin da tayi Hadiza Gabon jaruma ce da wadda tana daya daga cikin matan kannywood da ake ji dasu
Shin kuna daga ciki waÉ—anda take godewa?
