Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Dauda Kahutu Rarara Ya Raba Gari Da Buhari Ya Koma Bayan Tinubu

Dauda Kahutu Rarara  Ya Raba Gari Da Buhari Ya Koma Bayan Tinubu Ko Buhari bai isa ya karyata cewa Tinubu bai taimake shi ya zama shuga...

Dauda Kahutu Rarara Ya Raba Gari Da Buhari Ya Koma Bayan Tinubu

Ko Buhari bai isa ya karyata cewa Tinubu bai taimake shi ya zama shugaban kasa ba.

Amma Buhari bai yiwa Tinubu alkawarin zai bashi takarar shugaban kasa ba, koma ya yi mishi alkawari, toh mu dai bamu sani ba.

Amma Tinubu ya taimaki Buhari a lokacin da 'yan Arewa da dama suka kasa taimakon shi, wasu ma suka ci amanar shi, amma da ya hada kai da Tinubu ya rike mishi amana ya taimake shi, har sai da burin shi ya cika.

Nima kaina, ina cikin mutane biyar din farko da suka taimaki Buhari ya zama shugaban kasa.


~ A cewar Dauda Kahutu Rarara, a wani sabon faifayin bidiyo inda yake tattaunawa da manema labarai

.  You Can Also Read About Dauda Kahitu Rarara

 You Can Also Read Isah Gombe The Poet of the Famous Political Singer DAUDA KAHUTU RARARA Associates With His Beautiful Wife.

 You Can Also Read Only The Poor Will Flee, Not Government thieves! Buhari Dauda Kahutu Rarara

Ads h