TABBAS YAHAYA BELLO YASHA WAƘA A WAJEN ƳAN KANNYWOOD 🤣 Yadda Dalegate ɗin Kannywood suka mamaye wajen zaɓen fidda gwani domin zaɓen ...
TABBAS YAHAYA BELLO YASHA WAƘA A WAJEN ƳAN KANNYWOOD 🤣
Yadda Dalegate ɗin Kannywood suka mamaye wajen zaɓen fidda gwani domin zaɓen Gwamnan Jihar Kogi Yahaya Bello a matsayin ɗan takarar shugaban ƙasa a ƙarƙashin Inuwar Jamiyyar APC a zaɓen 2023 🤣
Tabbas Wannan Shekara Ta 2023 Yan Kannywood Sun Sha Jarmiya Inda Suka Mika Wuya Inda Suke Shakar Kudi Daga Wajan Wani WAI Shi Jagoran YBN Mai Suna Abdul Smart Inda Ake Zargin Cewa Yahaya Bello Yaki Yiwa Jahar Sa Aiki Yana Ta Kashewa Yan Manage Kudi
DAGA Bashir Abdullahi El-bash
No comments