Ummi Rahab, Ankawo lefen Amarya Ummi Rahab Za'a fara Shagalin,Bikin Ta Da Lilin Baba Yau Juma'a A jiya aka kai lefen jaruma Um...
Ummi Rahab, Ankawo lefen Amarya Ummi Rahab Za'a fara
Shagalin,Bikin Ta Da Lilin Baba Yau Juma'a
A jiya aka kai lefen jaruma Ummi Rahab na gaskiya sabanin wanda aka dinga yadawa a baya wanda
Ummi Rahab din da kanta ta wallafa a shafin ta inda aka ga akwatina 16 saiti hudu cif da sauran kayayyali.oabgkemu shiga cikin akwatunan ba Na Lilin Baba Da Ummi Rahab
Yadda Za A Yi Shagalin Bikin Ummi Rahab
Kamar yadda aka bayyana a katin daurin auren za'a daura wannan aure ne dai a ranar Asabar 18 ga watannan wanda a yau za'a fara cin uwar sabada inda za'a yi kwallo tsakanin producers da mawaka jarumai kuma da darktoci a cobara Arena dake
magajin rumfa kano da misalin karfe tara kana washe gari a dungnaind@a;urtala nepa office inda za'a daura auren da misalin karfe goma na safe
Wajan Da Zaayi Bikin Ummi Rahab
baya ga nan da yamma kuma a goben dai za'a yi reception a Meena event center dake loadge road a nassarawa Gra wanda kawo yanzu shagulgulan da muka samu labarin zasu gudana kenan a bikin sai Dai zuwa gaba ko akwai karin wasu shagulgulan da
fatan Allah ya bada 2aman lafiya a yanzu haka dai har amarya da dau gataaioida ta shiga lalle irin na zamani
Hotunan Ummi Rahab Da Lilin Baba
LILIN BABA AND UMMI RAHAB
No comments