Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Wata Tsaleliyar Budurwa Yar Kasar Indiya Za Ta Auri Kanta...

  Wata Tsaleliyar Budurwa Yar Kasar India Za Ta Auri Kanta... Wata zankadediyar Budurwa Mai Sun Miss Kshamu Bindu , wyar kasar India ta...

 

Wata Tsaleliyar Budurwa Yar Kasar India Za Ta Auri Kanta...

Wata zankadediyar Budurwa Mai Sun Miss Kshamu Bindu, wyar kasar India tana shirin auren kanta a wani biki na gargajiya da za a yi a ranar 11 ga watan  nan  a wani wurin bauta da ke birnin Vadodara, a yammacin Gujarat...

Tace "  Bayan auren za ta tafi hutun masoya wato Honey Moon a Goa inda za ta yi makonni biyu Domin Cin Amarci..

Budurwa Yar Kasar India

Ta kara da Cewa "  zata tafine Sanye da kayanta na amare, da lalle na zamani wato henna a hannunta da hoda a kanta, Kuma za ta yi zagaye wuta sau bakwai kamar yadda aka saba a auren al'adarsu...

Hoton Budurwa Yar Kasar India

Bayan na auri kai na, zan cigaba da rayuwa ina kaunar kai na da kulawa da kai na a cewar Miss Bindu. 

© Falalu Lawal Katsina

No comments