Hankalin Wani Bawan Allah ya tashi bayan da ya gano Cewa matarsa ta kwanta da Garada Tara... 9 Daga Falalu Lawal Katsina Magidancin Ya ...
Hankalin Wani Bawan Allah ya tashi bayan da ya gano Cewa matarsa ta kwanta da Garada Tara... 9
Daga Falalu Lawal Katsina
Magidancin Ya Bayyana cewa ya fara zargin matar tasa ne tun lokacin da ta fara gabatar masa da uzuri da zarar ya nemi su yi kwanciyar aure.
Bayanin na sa da Jaridar Gistlover suka fitar ya nuna cewa kusan shekararsa 10 da auren wannan mata, amma take aikata Wannan Mummunan aiki.
Mutumin Ma'aikacin Gwamnatin Tarayya ne kuma ya Buƙaci a ɓoye sunansa..
Mutumin ya Bada Labarin Yadda ya Gano Matar tasa Tana Kwanciya da Garada kamar Haka..
Yace wata rana ta mantar wayarta da za ta je aiki, shi kuwa ya sa yaronsu ya bude wayar.
A nan ne ya gano irin badalar da mai dakinsa mai shekara 38 ta ke yi, ta na aikawa mazaje hotuna da bidiyonta, abin ya rikitar da shi domin bai so su rabu.
Bayan ta dawo anan ya Titseta Inda Taji matsa ta faÉ—a masa Gaskiyar Lamarin Tare da Ayyana Masa Tayi Kwanciyar aure da mazaje kala tara..
No comments